An kaiwa shahararren jarumin fina-finai dan Hong Kong Simon Yam Tat-wah hari da wuka a yayinda yake gudanar da wasa kan minbari a China.

An kaiwa shahararren jarumin fina-finai dan Hong Kong Simon Yam Tat-wah hari da wuka a yayinda yake gudanar da wasa kan minbari a China.
Hukumar 'yan sandan Congshan dake jihar Guangdong sun bayyana cewar jarumin Yam da aka kaiwa hari da wuka an kwantar dashi a asibiti amma rayuwarsa bata cikin hadari.
An dai kama maharin wanda aka bayyana yana fama da ciwon schizophrenia watau tabin hankali.
No comments:
Post a Comment